
Saudiyya ta saka tarar riyal 20,000 ga masu yin aikin Hajji ba tare da izini ba
Ma’aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta tabbatar da cewa duk mutumin da aka kama yana taimaka wa mutane wajen yin aikin Hajji ba bisa ƙa’ida ba zai fuskanci tarar riyal 100,000. Tarar za ta shafi duk wanda da ke…





