
Man Utd na zawarcin Balde, Chelsea na sa ido kan Essugo
Manchester United ta shirya gabatar da tayin fam miliyan 33.3 kan ɗan wasan Barcelona mai shekara 21 daga Sifaniya, Alejandro Balde a wannan kaka. (El Nacional – in Spanish) Newcastle na shirin taya ɗan waan PSV Eindhove mai shekara 21,…