
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Raba Awaki ga Mata
Gwamnatin jihar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta bai wa mata 3,610 da ke gundumomi 361 tallafin awaki wanda ya laƙume kuɗi naira biliyan 5.4 a matsayin tallafi. Gwamnan Jihar Dikko Radda ya faɗi hakan ne a yayin…